NASARAR JAM’IYYAR APC: Kirar Farko Ta Mota Mai Amfani Da Cajin Wutar Lantarki A Najeriya.
Daga Haruna Sardauna
A yau Alhamis, Shugaban Hukumar Kere-keren motoci na Nijeriya, Jailani Aliyu, ya gabatar da Mota mai amfani da Cajin Wutar Lantarki a Shugaban jam’iyyar APC na riko, Gwamna Mai Mala Buni.
Wannan ita ce kira ta farko a tarihin Nijeriya, wannan ba karamin nasara ba ne ga gwamnatin tarayya karkashin jam’iyyar APC, Allah ya kara yawan nasara a Baba Buhari da jam’iyyar APC. Amin ya Allah.
MMB Reporters
Mai Mala Social Media Team
Add Comment