Labarai

Kimanin Mutane 20 Sun Kone Kurmus A Hadarin Mota A Jihar Jigawa

Daga Saf’one Sani Imam
A safiyar yau Laraba, 9 ga watan Yuni an samu mummunan hadarin mota guda biyu kirar Hummer dauke da mutane ‘yan biki wanda ake tsammanin ‘yan asalin Jihar Jigawa ne, garin Bulangu dake karamar hukumar Kafin Hausa.

A dalilin haka ne, sama da mutane ashirin suka kone kurmus a kan hanyar Birnin Kudu, kusa da gidan gonar Hon. Farouk Adamu Aliyu, tsohon dan takarar gwamna a Jigawa.

Muna Addu’ar Allah ya jikan su, ya karbi shahadarsu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: