Kannywood

Video: Karuwai da ‘yan kwaya suna girmama ni — Hauwa Waraka

A hirar da ta yi da BBC, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Hauwa Waraka ta ce ya kamata mutane su gane cewa fitowar da take a wasu fina-finan karuwanci ba ya nufin ita karuwa ce ba.

Ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al’umma illar rashin kirki, ku latsa download da ke kasa don kallon ko saukar da cikakkiyar hirar.

 

DOWNLOAD HERE