Daga Faisal Abbas NG
Kodan gudu wata rana muma suci mutuncin waɗanda muke gani da mutunci, wallahi ban taɓa ganin fasikin dan iska a fanni alfasha da goya mata baya sama da ƴan Film, ako ina suke a duniya sharrin su yafi Alkhairin su.
Kamata yayi mu duba mu auna a ma’auni na adalci da ƴan Adam taka mu gani, shin da Alkhairin Dr Gumi da sharrin sa a fannin siyasa, daga jiya zuwa yau wanne yafi rinjaye, sai muyi masa hukumci akai da adalci.
- Advertisement -
Dr Ahmad malami ne mai karantarwa, kuma wallahi Allah ne kadai ya san adadin mutanen da suka amfana da ilimin sa.
Domin haka wallahi kada mu bari, wasu ƴan iska da fasikai suci gaba da cin mutuncin muna jin dadi, domin wallahi muma wata rana zasu zagi ababen soyuwa a gare mu.