Kano Ta Mikawa Jigawa Mai Dauke Da Cutar Coronavirus


0 323

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

An bayyana cewa jihar Kano ta mikawa jihar Jigawa wani matashi daya dawo daga Lagos dauke da cutar Coronavirus,

Matashin mai shekara 26 dan asalin karamar hukumar Kaugama dake Jigawa ya dawo daga jihar Lagos ne inda aka gwada shi a jihar Kano har aka gano yana dauke da cutar Coronavirus bayan kulawar daya samu na wasu kwanaki sai aka mikashi zuwa jiharsa ta asali Jigawa domin cigaba da bashi kulawa acan..

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 600

- Advertisement -

Kwamishin lafiya na jihar Jigawa Abba Zakari ya bayyana cewa sun karbi matashin wanda aka kaishi Wajen da ake kebe domin kulawa da masu dauke da cutar…

Madogara Rabiu Biyora

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.