Browsing Category
Kannywood
Za afara Daukar Sabon Shiri Mai Suna Hanifa – Ina Masu So Shiga
Mai Shirya fim din, Ali Sa’id ya ce a wata mai zuwa ne za a fara fim mai dogon zango mai taken “Hanifa” kan yarinyar da aka kashe a Kano.
Ali Sa’id ya ce babban dalilinsu na yin fim…
Read More...
Read More...
Ummi Karama Ta Zama Gwarzuwar Jarumar Kannywood Ta Shekarar 2022
Sabuwar Jarumar nan a masanaantar Kannywood wacce ke fitowa a cikin shirin Film ɗin Labarina, Ummi Karama ta lashe gasar zama Gwarzuwar Jaruma ta shekarar 2022.
Jaridar…
Read More...
Read More...
Cire Nafisa Abdullahi Ya Jawo Cece Kuce’ Ta Aikwa Saira Wasiƙa
Nafisa Abdullahi ta aikewa da mashiriyin kuma mai bada umarni shirin Labarina wasiƙa da kuma masoyanta akan wannan shirin da kuma daina fitowarta.
Ga Abinda Nafisa Tace:…
Read More...
Read More...
Dalilin Da Yasa Muka Maye Gurbin Salma A Shirin Fim Din Kwana Casa’in – Darakta
Daraktan Fim din Kwana Casa’in, Salisu T. Balarabe, ya bayyana dalilin da yasa aka maye gurbin fitatticiyar jarumar fim din, Maryuda Yusuf wadda aka fi sani da Salma.
Salma Bawa…
Read More...
Read More...
Momee Gombe Ta Fara Rera Wakane?
Kamar yadda muka dunga ganin tambayoyin mutane akan wai momee gombe ta fara waka sakamakon ganin sanarwar da tayi jiya na cewa zata saki wakarta inda mutane sukayi ta dakon jin wannan…
Read More...
Read More...
Maryam Wazeery Wacce Akafi Sani Lailah A Shirin Labarina Tayi Aure
A yau ranar Juma’a maryam Wazeery wanda ankafi sani da lailah a shirin labarina mai ruwan kudi tayi aure.
Jaruma Maryam Waziri dai mutane sun santa tun kafin ta fara shirin fim…
Read More...
Read More...
Wani Ya Tonawa Mahamud Na Cikin Shirin Labarina Asiri
Nayi matukar mamaki irin yadda na kalli hirarka da BBC HAUSA a shirinsu na DAGA BAKIN MAI ITA inda sukaso suji tarihinka
Kaikuma saika nuna musu cewa an haifeka a garin kano kayi…
Read More...
Read More...
Duk da nayi aure zan cigaba da fitowa a Fim din kwana 90 inji Rahma Mk
Daga Badiya Muhd
Masu kallo su na tsaka da shaukin kallon shirin fim mai dogon zango na Kwana Casa’in, kwatsam aka wayi gari daya daga cikin jaruman shirin fim Rahma Mk din ta yi aure.…
Read More...
Read More...
Muna Bukatar Aure, Inji Jaruma Rashida Adamu Abdullahi
Daga wakilin Dimukaradiyya Mukhtar Yakubu Kano.
Tsohuwar jaruma a Masana’antar fina-finai ta kannywwod, Rashida Adamu Abdullahi, wadda aka fi Sani da Rashida Mai Sa’a, ta yi yekuwar…
Read More...
Read More...
Hotunan Maryam Yahaya A Kasa Mai Tsarki Sun Nuna Tana Samun Sauki Sosai
A satinnan da muke ciki hotunan jaruma Maryam Yahaya suka karade kafafen sada zumunta na soshiyal midiya inda aka hangota a Qasa mai tsarki taje yin Umra, da kuma roqon Allah ya qara…
Read More...
Read More...
Abinda Yafi Damuna Rasuwar mahaifiyata Kafin Na Samu Daukaka
Shahararren Mawakin Hausa Aliyu Jubril Namenjo Wanda Akafi Sani Da Namenj, Ya Bayyana Cewa Abunda Ke Damunsa Shine Mamansa Ta Rasu Kafin Ya Sami Daukaka.
Mawakin Hausa Mai Tashe…
Read More...
Read More...
Mun fi malaman addini isar da sako zuwa ga al’umma—Ado Gwanja
Shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa na Kannywood Ado Isa Gwanja ya bayya cewa.
Sakonmu Yana ishewa Fiye Dana Malamai Cewar Mawaki Ado Gwanja Kano…
Read More...
Read More...
Fim Din Fanan Ya Hada Kudin Da Ba Wani Fim Da Ya Taba Hadawa A Sati Daya
⭐⭐⭐Fanan Is a Sure Shot Hit⭐⭐⭐
Fim din FANAN ya kawo kudi Naira Milyan Daya da Dubu Dari Tara da Casain da Takwas da Dari Biyar (₦1,998,500) a ranakun karshen makon sa na farko (first…
Read More...
Read More...
An yi min tayin naira miliyan 500 in daina yi wa Buhari waka amma na ki karba – Rarara
Fitaccen mawakin Buhari da APC Dauda Kahutu da ake kira Rarara bayyana cewa gaskiyar Buhari ce ya sa yake yi masa waka ba don kudi ba.
Rarara ya bayyana haka ne cikin wata tattaunawa…
Read More...
Read More...
Zan Tsaya Takarar Dan Majalisar Tarayya Daga Jihar Katsina A 2023, Cewar Mawaki Rarara
Daga Jamilu Dabawa, Katsina
Shahararan mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari Dauda Adamu Kahura Rarara ya bayyana cewa lallai maganar da ake yawo da ita na batun tsayawarsa takarar…
Read More...
Read More...