Shin wannan ko wace jarumace a kannywood take kokarin gado rahama sadau.
A Harsashen da akayi ana tunanin Maryam Yahaya Ce ta cikin sabon film din Shahararran Jarumin nan wato Sarki Ali Nuhu Film Mai Suna ” Mansoor” wanda shi wannan film yazo da abubuwa daban daban Kamar Haka:-
Mawaki wanda kusan shi ya buga wakokin Film din kuma ya fito a cikin film din wato ” Umar M Shareef” .
Sabuwar Jaruma Wanda lokaci daya tayi suna ” Maryam Yahaya ”
Tsofafin Jarumai wanda suka juma basuyi Film ba :- Al Mustapha – Baballe Hayatu – Director na film din Ali nuhu.
Shin ko An taba yanin haka a kaf Kannywood.
WACECE MARYAM YAHAYA:-
Maryam Yahaya sabuwar jaruma ce wace ta fara harkar Fina finai da hawa wakoki a wannan shekarar kuma ta debi masoya kamar gaske, Yanayin shigarta da wasu rawar tata kusan yadda Rahama Sadau takeyi itama shi take ga yawan fitowa a bidiyon wakoki inda kusan anan ta fara samo Fans kafin a fara tallan film din Mansoor.
Jarumar ta kasance tana sha’awar fina finan hausa ba dan komai ba dan itama a santa a duniya.
Jarumar ta kasance mazauniyar Kano cikin karamar hukumar Gwale L.G.A tana zaune a Unguwar Dorayi babba Yamadawa Kuntau.
A FINA FINAN DA TA FITO
Ta Fito a Film Din Mijin Yariya
Wakoki ko ai suna da yawa
Kamar Wakar Ahmed m sadik Mai Suna In ana dara wanda suka hau ita da garzali miko
Wakokin Arashi da sauransu za kuga kusan yanayin rawarta da shigarta kusan na Jaruma Rahama Sadau.
Kadan daga cikin dan tarihin jarumar.
Add Comment