Wasu fasinjoji 50 sun samu nasarar shiga cikin fitaccen littafin nan mai tattara bayanai kan abubuwan bajinta wato, ” Guiness Book Of Record” inda suka shiga cikin wata mota kirar Bas mai daukar fasinjoji shida kacal.
Fasinjojin dai sun hau junansu ne ta yadda fuskokinsu ke fuskatar tagogin motar wanda wasu daga cikinsu ma, ba su samun isasshen numfashi amma kuma a hakan aka tuka motar zuwa wasu kilomitoci.
Add Comment