Musha Dariya Tare Da Ali Artwork Sabon Hausa Comedy dinsa na wannan shekarar.
Inda zakuga ya fito daga gida yana wakar marigayi gayi lil ameer Dance 4me iya cilla hannu kamar irin shegenan.
Kun San mai ya faru kawai ba zai akai parking da wata shegiyar mota ba kawai suka kwamusheshi.
Sai gaban oga.
Kinsan mai yafaru kawai Sai kun kalla musha Dariya.
Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment