“Mata ansansu da tsayawa tsayin daka akan dukkanin Dan takarar da suka amince dashi, komai runtsi, komai wuya. Hakan ne yasa kowani Dan siyasa yake kokarin samun amincewarsu.
Saboda nake godewa matan Najeriya baki daya akan irin aminta da yarda da goyon baya da suke bani wanda hakan yasa a shekarar 2015 suka bani Kurii’arsu.
Ganin wannan taron, ya sake bani kwarin guiwa cewar haryanzu matar kasannan zasu sake bani kuri’unsu”
Kalaman Shugaba Muhammadu Buhari
Daga Real Sani Twoeffect Yawuri