Labarai

Ka’idodi da sharuda yan Taliban suka sanya bayan karbe mulki a kasar Afghanistan

Ka’idodi da sharuda yan Taliban suka sanya bayan karbe mulki a kasar Afghanistan

– Sata : yanke hannu
– Maza suke da iko bisa mata
– Babu askin gemu
– An Hana kade kade da caca
– Yan Luwadi da yan Madigo za’a kashe su baina jama’a
– Karatun boko na yaya Mata babu tilas
– zina mace ko namiji jifa idan da aure, bulala idan ba aure.

Shin ko zaku iya rayuwa a kasar?

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: