Kai Ne La.`ananne! Bamu Ba -Martanin Dan Hausa Fim Ga Dr Gumi

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kai Ne La’ananne! Bamu Ba – Martanin Dan Hausa Fim Ga Dr Gumi

Jarumin Hausa Fim Nura Hussaini ya mayar da martani da kakkausan harshe ga sannannen Malamin addinin Musulunci Dr Ahmad Gumi, Akan furucin Malamin na la’antar magoya bayan Buhari.

Talla

Dan Wasan kwaikwayon ya kara da cewar su sun gamsu da tsarin Shugabancin Buhari, saboda haka furucin Malamin na cewar Buhari ya kawo yunwa ba gaskiya ba ne, barayi da magoya bayan su ne ke ganin wai Buhari ne ya kawo yunwa a Najeriya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 331

Daga karshe Nura Hussaini ya bukaci Dr Gumi da ya cire rawanin shi ya aske gemun shi ya shigo siyasa ayi takara da shi a 2019, amma ya daina fakewa da malamta yana siyasa.

#Mikiya

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: