Kaf Kannywood Ba Mai Kyan Fati Muhammad
Yarda ko kada ka yarda a tarihin Kannywood ba a taba mai kyau da shaharar Fati Muhammad ba
Wacece fati muhammed
Fati muhammed dai ta kasance tsohuwar jaruma a ban garen fina finan hausa takuma shahara a lokacinta ita da dayar kawarta itama jaruma wato Abida Muhammed.
A wancan lokacin sun kasance kusan sune jarumai mata masu kananun shekaru kuma tauraruwarsu take garawa yadda ya kamata kuma har a yanzu da zasu dawo film da za tayi dasu.
Dalilin da yasa Fati Muhammed ta daina yin film Sabo da tayi aure shiyasa inda a karshe auren nata ya mutu.
KARANTA WANNAN Fati Muhammed Tace Ta Daina Film Kuma Ta Daina Auren Dan Film
Tace bazata kara auren dan film ba kuma ta daina film cewar jarumar.
Shin meye ra’ayinku
Add Comment