KasuwanciLabarai

KADUBA YANZU: Kowane Matashi zai samu N250,000 zuwa N5m a shirin tallafawa Matasa na Gwamnatin Tarayya.

Ga wata sanarwa mai muhimmanci ga duk wanda ya san ya nemi tallafin kudi na COVID-19 gwamnatin shugaba Muhammad Buhari ta fara sakin kudin Zaku ga an tura muku sako kamar haka:

Dear Applicant, Your COVID-19 Loan application is approved. Click on the link https://covid19.nmfb.com.ng  to accept offer and receive the fund in your account.

Ko ba’ tura maka sako ba, duk wanda ya nemi tallafin sai ya shiga cikin Link din ya sanya BVN number dinsa don ayi approving, domin ta haka ne za’a san an dace da samun tallafin ko ba’a dace ba.

Source : Hausa Opportunitieshub

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: