-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ka Ja Kunnen Sifeton Yan Sanda -Saraki Da Dogara Sun Kai Karan IGP Wajen Buhari


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ka ja kunnen Sifeton Yan Sanda – Saraki da Dogara sun kai karan IGP wajen Buhari

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da kakakin majalisan wakilai, Yakubu Dogara, sun labaratwa shugaba Muhammadu Buhari cewa ya wajabtawa sifeto janar na hukumar yan sanda, Ibrahim Idris, bin dokar kasa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Shugabannin majalisar dokokin wadanda sukayi jawabi ga manema labarar fadar shugaban kasa bayan ganawarsu da shugaba Buhari cewa sun nuna rashin amincewarsu da yadda aka ci mutuncin sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, Dino Melaye.

Sun ce abinda sifeto janar na yan sanda yayi na gurfanar da Dino Melaye kan gadon asibiti jahilci ne kuma babu inda za’a gurfanar da mutum ko da dan baranda ne a kan gadon asibiti.

Shugabannin sun baiwa shugaba Buhari tabbacin cewa za su shirya kasafin kudin 2018 a wannan mako.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.