Albums Trailer

Jingle: Sabon Album Na Sadiq C One – Hanya Biyu

Kuna ina ma’abota sauraron wakokin hausa, kuzo ga tallan sabon kundin wakoki na mawaki sadiq c one domin ya cigaba nishadantar daku da wakokin zamani.

Wannan mawakin ya kasance makadi, to kunga mawaki kuma makadi, ya kayatar da kidaduwa da wakoki a cikin wannan kundin wakokin nasa mai suna ” Hanya Biyu “.

Wannan kundi yana dauke da wakoki guda goma sha daya.

Wannan kundi zai zo muku ranar ashirin ga watan augusta shekarar dubu biyu da ashirin da daya wato 20/08/2021.

A jirayeshi a shafinsa na Youtube mai suna Sadiq C One Da Audiomack.

MUSIC PLAYERHanya Biyu Jingleby Sadiq C One

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: