Labarai

Jigo A Darikar Kwankwasiyya Kuma Dan Majalisa Ya Caccaki Buhari

Jigon A Darikar kwankwasiyya kuma dan majalisa ya Caccaki Buhari

Abun mamaki jiya Hon Minister Fashola yace mana Shugaban Kasa Buhari ya umarce shi da ya maida hankali kan tituna uku,sune Lagos zuwa Ibada,2nd Niger bridge,da Lagos,jabba/Makuwa,aciki banda titin Kano zuwa Abuja.Agaskiya naji ba dadi kuma raina Ya baci akan rashi kula da mu da Bama Samu Daga wajen gwamnatti taraiya.

Cewar Dan Majalisa Hon Ali Madaki

Wasu dai Nama Yan Kwankwasiyya Kallon masu Adawa da gwamnatin Buhari
To Allah Ya Kyauta