Jarumi Ali Nuhu Ya Maka Jarumi Adam A Zango A Kotu


1 691

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Assalamu alaikum a yau ne muka samu wani labari da ya zagaye shafin sada zumunta na instagram da facebook cewa ali nuhu ya kai adam a zango kara kotu akan zagin da yayi masa.

Jarumi ali nuhu yakai karar adam a zango ne ba dan komai ba sai dan zagin da yayi masa idan baku manta ba a yan kwana kin nan fada yana barkewa tsakanin wannan jaruman guda biyu,

A kwanakin baya ma hakan yana faru tsakanin wannan jaruman suna fada a tsakaninsu.

Komai yake jawowa suke wannan fadace fadacen?

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 317

- Advertisement -

A tunanina rashin tsaya su fuskanci juna ko kuma kowa baya bawa kowa girmansa dan kusan kowa yasan sirrin kowa shine yake kawo musu wannan matsalar.

GA ABINDA ADAM A ZANGO YACE BAYAN YA KARBI TAKARDAR KOTU:-

adam_a_zango

ALHAMDULILLAH ALLAH YASA MU DACE! ALLAH YASA MUNA DA TSAWON RAI. NA BAYAR DA RAINA FANSA AKAN MUTUNCIN UWATA DA MUTUNCINA KUMA BAZAN TABA YIN DANA SANI BA KO MENENE ZAI FARU DANI.

https://www.instagram.com/p/BwHWqk0hupI/?utm_source=ig_web_copy_link

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.