Jarumar Kannywood Rahama Hassan Za Ta Yi Aure
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa ta masana’antar shirya finafinai ta Kannywood, Rahama Hassan Allah ya nufa lokacin zaman gwagwarcinta ya kare inda rahotanni ke nuna cewa jarumar ta kammala shirye-shiryen amarcewa nan da ‘yan kwanaki kadan masu zuwa.
Jarumar dai za ta auri wani mutum mai suna Alhaji Usman El-kudan a ranar 5 ga watan Janairun shekarar da za mu shiga a jahar Niger

Add Comment