Jami’an Tsaro Sun Cika Hannu Da Almajirai Masu Makaruntun Allo A Garin Zaria
An wayi gari a yau Litini inda a cikin garin Zaria jihar Kaduna, gamayyar jami’an Tsaro suka dinga zagayawa lungu da sako domin farautar makarantar da aka tabbatar na almajirai ne, ana ta kakkama su.