Jami`an DSS Sunyi Awon Gaba Da Salihu Tanko Yakasa Sabi Da Yayi Magana Kan Buhari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ko Kun Goyi Bayan Kalaman Salihu Tanko Yakasai Na Cewa Gwamnatin Buhari Ta Gaza A Fannin Tsaro?

Yanzu haka dai Salihu (Dawisu) na hannun hukumar DSS bayan kalubalantar gwamnatin APC da ya yi na cewa ta gaza a harkar tsaro biyo bayan sace daliban Jangebe da ‘yan bindiga suka yi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 731

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: