Shugaban hukumar fadan sakamakon zaben shugaban kasa ta daga ranar yq koma gobe litinin.
Farfesa Muhammad yakubu yace dalilin da yasa aka dage fadar sakamakon sabe sabo da ba’a kammala kawo sakamakon daga jahojin kasar ba.
Ranar ta koma ranar litinin 11 na safe domin lokacin angama kawo sakamakon.