Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana kalar akwati da takardar zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya, wadda ta ce, jan akwati da jar takardar zabe su ne na shugaban kasa, sai bakin akwati, da bakar takardar zabe na ‘yan majalisar Dattawa, sanatoci kuwa koren akwati da koyar takardar zabe suke da su.
Mista Leo Nkedife, jami’in huldda da jama’a na sashin wayar da kan masu zabe na Hukumar ta INEC ne ya bayyana haka a wata takarda da ya raba a garin Awka ranar Alhamis din da ta gabata. Haka kuma sanarwar ta bukaci masu zaben su yi kokarin gane wadannan bambace bambance.
Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Wasu Abubuwan Masu Alaka
Get real time updates directly on you device, subscribe now.
Sulaiman Lawan Usman is a graduate in Bsc Mechanical engineering from Kano University of Science and Technology, Wudil. Also a founding member of ArewaBlog.
And now he is working with Vision FM Nigeria as Head of engineering