Labarai

Indiyawa Sun Ruguza Gunakansu Saboda Sun Ki Kare Su Daga Cutar Corona

SAKI GUNKI KA KAMA ALLAH: Indiyawa Sun Ruguza Gunakansu Saboda Sun Ki Kare Su Daga Cutar Corona

Cutar corona ta sanya Indiyawa masu bautar gumaka yin waje rod da gumakan dake gidajen su saboda gaza kare gidajen su daga cutar corona.

Indiyawa sukan saka gumakan bauta a gidajen su da zummar cewar Gunkin zai kare gida da abunda dake cikin gidan, duk da tarun gumakan dake gidajen su, gumakan sun gaza kare gidajen su daga cutar corona wacce yanzu haka take tsaka da cin kasuwar lahira a kasar ta Indiya.

Dubunam masu bautar gunki ne suka tarkata gumakan dake gidajen su zuwa kwandon shara sakamakon gunkin ya gaza wajen kare su daga cutar corona.

Daga Haji Shehu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: