Uncategorized

Inaso Hizba Su Dauramin Aure, Inason Hausa – Zahra Galaxy

advertisement

Ina So Hisbah Su Ɗaura Min Aure Koda Kwamandan Hisbah Ibn Sina Ne Wallahi Na Matsu Aure Nake So , Inji Zara Galaxy

Bidiyon wata mata mai suna Zara Galaxy ya karaɗe shafukan sada zumunta, inda matar ƙarara take bayyana matsuwarta da son yin aure.

Zahra Galaxy

Galaxy dai ta buƙaci a nuna mata ofishin Hisbah domin taje a ɗaura mata aure koma da waye, a ƙarshe dai ta ce koda Kwamandan Hisbah na jihar Kano Ibn Sina ne.

Zara galaxy

“Wallahi tallahi, na rantse da girman Allah Aure nake so. Ina ne ofishin Hisbah inaso naje su ɗaura min Aure koda waye, koda Kwamandan Hisbah Ibn Sina ne ina sonsa.” Inji Galaxy

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button