Labarai

Inaso Dan Buhari Ya Hada Yata Da Yar Sarki Ya Aura

BABBAR MAGANA: Ba Zan Damu Ba Idan Yusuf Buhari Zai Auri Ɗiyata Ya Haɗata Da Zahra Bayero, Inji Malam Garba Ya Yiwa Yusuf Buhari Tayin Auren Ƴarsa

Malam Garba Abu, wani mazaunin garin Bichi ya sake yiwa Yusuf Buhari, ɗan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari tayin ƙarin mata.

Malam Abu ya ce ba zai damu ba idan Yusuf zai iya auren ƴarsa tare da sabuwar amaryarsa, Zahra Bayero.

Malam Abu, mazaunin garin Bichi, ya ce yana da ɗiya mace kuma ba zai damu ba idan ɗan Shugaba Buhari, Yusuf zai iya aurenta tare da ɗiyar Sarkin Bichi Nasir Ado Bayero.

Me Zakuce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: