Kannywood

Ina Tsoran kada Batsar Da Nakeyi Ta Shafi Aurena – Sadiya Haruna

“Ina zullumin kada batsar da nake yi a kafafen sada zumunta ta shafi auren da nake son yi a nan gaba” Sadiya Haruna

“Ina neman miji ruwa a jallo, amma bisa wasu sharuda da zan gindaya masa idan ya amince sai muyi aure”

“Maganin mata da nake sayarwa na gyara aure ne wanda yin batsa ya zama kamar sassaukar hanyar tallata hajata”

“Idan ban yi batsa ba, mutane ba sa kallon bidiyon da na wallafa, hakan ke janyo mun masu bibiya ta a shafuka na, kuma na samu kwastomomin da suke sayen kasuwa ta”

” Sai dai bana yin batsa a wani wuri daban sai a social media kurum, mutane ku fahimce ni”

Me zaku ce ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: