Ko Yanzu Nasamu Miji Aure Zanyi -Jaruma Momee Gombe


4 1,957

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Momme gombe ta bayyana cewa tana matukar alfahari da masoyanta tace hakika masoya sune mu idan babusu muma babumu dole sai da masoya Sana’armu zata Cigaba. Ta  bayyana hakan ne a gidan wasan rawa dake mMraraban Nyanya dake Abuja da jihar Nasarawa Momme Gombe dai jarumace a masana’antar cannywood yanzu haka tayi aure har sau biyu a rayuwarta.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 317

- Advertisement -

Ta ce ko yanzu na sami miji zanyi aure babu abinda zan jira miji kawai nake jira

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

4 Comments
 1. Hayatullah Alhassan says

  Alhamdu lillahi wallahi nikuma inasonki harzuchiyata kuma tsakanida Allah nakesonki jaruma dan Allah kibani dama muyi magana koda ta WhatsApp ne
  08065173594

 2. Ismail BACHARD says

  As salam alaikum.
  Toh in miji kike nema toh walahi kin samu. Nima ina matukar son ki

 3. Nouradine says

  Ok

 4. Abdullahi Hussaini says

  Assalamu alaikum. warahamatullah. dafarko Ina Mai Miki fatan Alkhairi jaruma mommee daga karshe kuma Ina Miki addu’an Allah ubangiji ya kawo miji na gari maison addini muslinci sa’annan kuma bugu da Kari shine ma’ana lambar wayata kenan 09013785245 kuma 08158027371

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.