-Advertisement-


Ina Nan Tare Da Matana Ban Saketa Ba –In Ji Mijin Maryam Malika


0 721

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Cikin Kwanakin Nan Ne Shafin Mu Na HausaMini.Com Yaci Karo Da Wani Labari Akan Na “Auren Tsohuwar Jarumar KannyWood Maryam Malika Ya Mutu Bayan Shekaru 8 A Gidan Miji.

-Advertisement-

-Advertisement-

Shafin Namu Ya Sami Labarin Ne Na FarKo Daga YouTube Channel Mai Suna Tsakar Gida, Sai Kuma Daga Baya Ya Goge Labarin. Inda Su Ma Shafin Website Na HutuDole.Com Ya Wallafa Cewa “Yanda Akayi Auren Jaruma Maryam Malika Ya Mutu Bayan Shekaru 6 A Dakin Miji.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 320

-Advertisement-

Daga Baya Sai Shafin Mu Na HausaMini.Com Ya Samu Tattauna Da Mijin Jarumar Inda Ya Kira A Waya Ya Nuna Bacin Ransa Game Da Labaran Da Aketa Yadawa. Inda Ya Tabbatar Mana Da Labarin Qanzon Kurege Ne. Ba GasKiya Bane.

Shafin Namu Dai Ya Nema Gafaran Yad’a Wannan Labarin Sannan Muna Neman Afuwa Akan HaKan.

Yanzun Dai Jaruma Maryam Malika Tare Da Mijinta Mai Suna Umar Suna Nan Tare Da ‘Ya’yansu Guda Uku. Suna Cikin Koshin Lfy Da Kwanciyar Hankali.

Muna Fatan Allah Ya Karo Musu Dankon Soyayya A Tsakaninsu Ya Kuma Albarkaci Zuriyar Su.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.