Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Ilimi
Dubban daliban da suka zauna jarabawar UTME ba za su samu sakamakon su ba – Shugagan JAMB
Dubun daliban da zauna jarabawar UTME, ta shiga jami’o’i, wadda aka gudanar kwanan baya, ba za su samu sakamakon suba. Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB, Ishaq…
Read More...
Read More...
Ganduje Ya Biya Sama Da Naira Milyan 424 Na Kudin Jarabawar Dalibai `Ya`yan Talakawa A Kano
Kada ku karbi ko sisin kobo a hannun dalibai, sakon Ganduje ga shugabannin makarantu Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya dauki nauyin biyawa dukkan Daliban da suka fadi…
Read More...
Read More...
Arewa Ta Na Bukatar Jagora Kamar Kwankwaso – Sheikh Ibrahim Khalil
An bayyana cewa, a halin da Arewa ta tsinci kanta a yanzu ta na bukatar jagororin da za a rika saurarar maganarsu kuma a yi aiki da ita kamar tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biciken Yadda Jami’o’i Suka Kashe Kudade Daga 2015 zuwa 2018
Ministan Harkokin Ilimi Adamu Adamu, ya bayyana damuwar sa dangane da yadda jami’o’i da yawa ke kauce hanya wajen kashe makudan kudaden da Gwamnatin Tarayya ke raba musu a kowace…
Read More...
Read More...
ASUU Na Neman Biliyan N220 Domin Janye Yajin Aikin Da Tashiga
Kungiyar malaman jami'a ta Najeriya, ASUU za ta ci gaba da yajin aikin sai baba-ta-gani bayan ta kasa samun jituwa da gwamnati. ASUU da ta shafe fiye da wata daya tana yajin aiki ta…
Read More...
Read More...
Wanne Hali Ilimin Marayu Yake Shiga?
Wanne Hali Ilimin Marayu Yake Shiga? Allah Swt.Shine Me Kaddara Komai, a Duk Sanda Yaso, Allah Ne Yakaddara Wasu Suzama Marayu Kuma, Yayi Bushara, Ta Harshen Manzonsa Saw, Ga Duk…
Read More...
Read More...
Dalilan Da Yasa ASUU Za Ta Ci Gaba Da Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami'a ta Najeriya, ASUU za ta ci gaba da yajin aikin sai baba-ta-gani da ta tsunduma tun a makon da ya gabata duk da koma teburin tattaunawa da gwamnati. A ranar…
Read More...
Read More...