Idan Aka Tsinci Gawata To Datti Assalafiy Ne Keda Alhakin Kasheni -Martanin Muneerat Abdussalam


0 518

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Naga Shirmenka daka rubuta kuma zan dauki Matakin gaggawa akanka domin nayi Report dinka wajen hukuma kuma na sanar da lauyoyina koda wani abu zai samu rayuwata ko kuma wata kadara tawa Saboda kun neme ni kaida Maigidanka akan in yaudari wani Dan Siyasa in kawo muku video na tsiraicinsa ku maidashi hanyar Blackmailing dinsa kuna karbar kudi ni kuma naqi yarda da bukatarku shine saika fara posts akaina kana ci min mutumci har kana bada contract a kasheni sannan a lalata min accounts

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 317

- Advertisement -

Ina gargadinka da ka fita cikin harkata domin ni Yar Nigeria ce Mai cikakken yancin zagayawa
duk inda naga dama da kuma yin Sana’ar da bata haura ka’idar dokokin Nigeria ba.

Zanci gaba da harkokina kamar kullum kuma Wallahi duk abinda ya sameni Datti Assalafiy keda Alhakin Kasheni…

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.