Hukumar Weac Ta Tabbatarwa Da Shugaba Buhari Sakamakon Kammala Jarrabawarsa

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hukumar weac ta tabbatarwa Da Shugaba Buhari sakamakon kammala jarrabawarsa

Hukumar shirya jarabawa ya yammacin Afurka WAEC ta tabbatarwa da Shugaba Buhari sakamakon jarrabawarsa ya kammala sakandire da ya janyo cecekuce a ‘Yan kwanakin da suka gabata.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

‘Yan Shi’a Sunyi Fito-Na-Fito da Jami’an…

1 of 661

Jam’iyyar adawa ya PDP ta sha kalubalantar Shugaba Buhari akan ya bayyana sakamakon kammala jarrabawarsa sakandire da yace ya bata ba a ganshi ba.

Daga Bappah Abubakar

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: