Hukumar NNPC Tace Ba Zata Kara Kudin Man Petir Ba

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

YANZU-YANZU: Hukumar PPPRA Ta Goge Sanarwar Da Ta Yi Na Karin Farashin Man Fetur A Nijeriya

…Haka zalika Hukumar NNPC ta ce ba za ta kara farashin man fetur yanzu ba

Daga Comr Abba Sani Pantami

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 732

Hukumar PPPRA mai alhakin tsaida farashin kayan arzikin mai a Nijeriya ta goge sanarwar da tayi a shafinta na yanar gizo na karin farashin litan man fetur a Nijeriya.

Hukumar ta sanar da kara farashin a shafinta a daren Alhamis, amma ta goge da safiyar Juma’a sakamakon kalaman jama’a.

Wannan ya biyo bayan jawabin Kamfanin man feturin Nijeriya NNPC inda ya sake jaddada cewa ba za a kara farashin litan man fetur a watan Maris ba duk da tashin da farashin danyen man yayi a kasuwar duniya.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: