Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hukumar KAROTA ta jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Baffa Babba Dan’agundi tayi Nasarar chafke wata mota kirar Golf dauke da tabar WiWi misalin karfe 3:30 na dare.

Sun kama motar a kofar Kansakali zuwa kofar Dawanau a tsakar Daren talatar data gabata. Wanda tuni mutanen dake motar suka tsere.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 693

Tuni Shugaban Hukumar yabada Umarnin mika motar a Hannun Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi Reshan Jihar Kano wato NDLEA Dan daukar mataki na gaba.

Tabar wiwin bisa kiyasi zata kai Naira Miliyan 30.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: