Labarai

Hukumar FBI Ta Wanke Abba Kyari

DAGA Datti Assalafiy
YANZU-YANZU: Gaskiya ta fara bayyana, labarin dake shigowa yanzun nan na cewa hukumar FBI na Amurka tace ita dai ta ambaci sunan Abba Kyari amma batace tana zarginsa da karban kudi a hannun Hushpuppi ba, don haka bai da wata tuhuma

Mun kalubalanci duk wanda uwarsa ta tsuguna ta haifeshi da jini ya fito ya nuna mana inda FBI ta zargi DCP Abba Kyari da karban kudi a hannun Hushpuppi.

Makiya Allah, maciya amanar tsaron Nigeria sai kunji kunya Wallahi.

Allah Ka daukaka darajar Sarkin Yaki dodon ‘yan ta’adda da IPOB

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: