Sabon Shiri daga Kamfaninku TJ MULTIPURPOSE CONCEPT, ku kasance damu don ganin yadda zata kaya a wannan shiri.
Shiri mai dauke da ban dariya bar kwanci nishadantarwa da dai sauransu. soyayya jarumi adam zango fati washa.
GA DAI JARUMAN FILM DIN.
– Adam A Zango
– Fati Washa,
– Rabi’u Rikadawa,
– Ladidi Tubless,
– Fati S.U,
– Abdullahi Abbas,
– Nura MC,
da Umar But cut.
Tsara labari: Shafi’u Dauda Giwa
Producer: Abba Abubakar Babaye
Bada umarni: Falalu A Dorayi
Kamfani: Babaye International Nig Ltd
Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment