-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Hotunan Ziyarar `Yan Kannywod Zuwa Wajen Atiku


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kowa ya kwana ya tashi yasan da sanin cewa kannywood ta rabu gida biyu,

Inda wasu bagare suke goyon bayan shugaba muhammdu Buhari yayin da wasu kuma suke goyon bayan Atiku Abubakar.

A jiya ne wasu daga cikin masu goyon bayan Atiku Abubakar don suka kai masa ziyara a gidan sa daga Yola Jihar Adamawa.

Daga cikin su akwai mai gayya mai Jam’a Fati muh’d,  Abba El mustapha,  Aminu Momoh,  Zaharaddin Sani, Adam M Adam, Isah A Isah sai kuma Dattijo Balarabe Jaji.

An gano dai Jaruman suna zaune ne a kasa a dan wani karamin parlour  Yayinda shi kuma Atiku Abubakar yake kan Kujera wanda hakan ya zama wani abun gori ga sauran takwarorinsu wadanda suka kaiwa shugaban kasa ziyara inda suka cewa su akan kujera suka zauna.

Kalli Videon dake sama,  Ga wasu Hotunan kuma.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 331

- Advertisement -

#Filmhausa

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: