Oluchi Madubuike matar da tafi kowace mace kyau a Najeriya
A bikin gasar Sarauniyar kyau da aka gudanar a Abuja babban birnin tarayya, Oluchi Madubuike ce ta zo ta daya inda ta kasance mace mafi tsananin kyau a Najeriya, kuma ta wakilci dukkan matan Abuja a yayin wannan biki.
Oluchi Madubuike fai ta doke Nyekachi Esther Douglas wadda ta rike kambun Sarauniyar kyau ta Najeriya har na tsawon shekaru biyu.
Hoto: Facebook | silverbirdtv
Add Comment