- Advertisement -
A satinnan da muke ciki hotunan jaruma Maryam Yahaya suka karade kafafen sada zumunta na soshiyal midiya inda aka hangota a Qasa mai tsarki taje yin Umra, da kuma roqon Allah ya qara bata lafiya.
Sedai kuma hotunan sun bar baya da qura yayinda wasu masu bibiya akan hotunan sukai suka wasu kuma suna yabanta.