Hotunan Katafariyar Gadar Sama Wacce Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje Yake Ginawa a Shahuci


0 398

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Katafaren aikin gadar sama ta Shahuci wadda Gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ke ginawa akan kudi N2Billion. Gadar idan an kammala ta zata rage cinkoson ababan hawa a hanyar sannan banda wannan kuma, gadar zata hada asibitin Murtala da kuma bangaren yan tsautsayi dake tsallaken tiri ta hanyar gadar karkashin kasa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 627

-Advertisement-

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.