Gwamna Ganduje ya gaji kashi 25 na aikin ne daga gwamnatin da ya gada amma ya kammala a yanzu.
Haka kuma gadar za ta saukakawa matafiya masu bin hanyar.
Bayan kammala aikin mai girma gwamnan kano ya fara aikin wata a titin zaria.
- Advertisement -
Anasa ran zuwa mai girma shugaban kasa kano zai bude gadar insha Allahu.