Labarai

HOTUNA: Ziyarar Sarkin Katsina da yaiwa Shugaban Kasa Muhd Buhari

Mai martaba sarkin Katsina,
HRH Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, tare da tawagarsa sun kawo ma shugaba.

Muhammadu Buhari ziyara gidansa da ke Daura yau Litinin, 4 ga watan Satumba.

Hotuna daga Femi Adesina