Fitattun jaruman finafinan Hausa wato Sadik Sani Sadik da Rahma Sadau da alamun bayyanar soyayya a tartare da su biyo bayan hotunansu dake nuna alamun akwai soyayya mai tsananin karfi a tsakaninsu.
Jarumi Sadik Sani ya baiyana cewa soyayya tana da dadi koda a ce kana da mata za ka iya karawa.
Da alamu akwai yiyuwar aure a tsakanin jaruman.
#Rariya