Labarai

Hotuna Yayin Mikawa Sarkin Kano Sandar Sarauta A Yau Asabar

Yayin Mikawa Sarkin Kano Sandar Sarauta A Yau Asabar
A Yau Asabar ne gwamnan kano Ganduje ya bawa sabon sakin Kano Alh. aminu Ado sandar sarautar kano domin cigaba da gudanar da sarautar kano.

Taron ya samu halartar manyan gwamnonin Arewa harma da Mataimakin Shugaban kasa wato Osinbajo.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: