Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El Rufa’i ne a lokacin da ya karbi bakuncin Makauniya, Hafsat Dauda wadda ta kammala karatun digiri a fannin Shari’a a Jami’ar Ahmadu Bello inda ya yi alkawarin taimaka mata wajen cimma burinta na rayuwa.
Gwamnan ya kara da cewa ya kamata nasassu su dage wajan koyi da wannan makauniyar.