-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Hon. Aliyu Sani Madaki Ne Mafi Rinjaye Cikin ’Yan Takarar Sanata A Kano Ta Tsakiya


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Al’ummar kano ta tsakiya sun gamsu da qwarewa, cancanta da gogewar Hon. Aliyu Sani Madaki domin hawa kujerar Sanata a Kano ta Tsakiya. Wannan kuwa ba don komi ba, sai donla’akari da irin wakilcin da ya yi wa al’ummar Dala a Majalissar Wakilai.

Da kuma kasantuwarsa matashi a cikin ’yan takarar Sanatan, don haka al’umma ke kallonshi a matsayin wanda zai iya amfani da gabobinsa da lafiyarsa domin nemowa al’ummar kano ta tsakiya ayyukan ci gaba da kare martaba da addininsu a majalissar dattijai.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 86

- Advertisement -

Don haka, al’ummar kano ta tsakiya sun cimma matsayar cewa, Sani Madakin Gini za su zava a matsayin Sanata ba tare da kallon bambancin jam’iyya ba.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: