Aslm yan uwa maza da mata Abokan Arziqi
Sunana Abdussamad nura Yusuf An haifi A garin kano unguwar sheka kumbotso local government 2000 Nayi primary schools A unguwar sheka nagama natafi secondary schools maisuna Abbas khalifa
Daga sheka muka tashi muka koma kabuga 2013 lokacin INA jss 1, Ina jss3 nafara sha,awar Hausa film
Daga nan idan hau kan what’s app ko Facebook zantasa hotan sarki Ali nuhu ko shamusu glo shikuma idan yagani yana jin dadi shamsu glo
Wata rana kawai sainakira shamsu glo A waya inaso zanzo mugaisa Aikuwa akayi S,A baya aiki mukaje muka gaisa
Sainake cemasa inasan nashiga film saiyace Ai babu kome karna damu
Sainaji dadi yabani kwarin gwiwa
- Advertisement -
Ana haka wata rana naje zoo road naga ana film kawai natsaya kallo sabida INA sha,awar harkar
Lokacin anayi da isah peruz khan har naje mukayi hoto to kullum INA wajan har muka fara sabawa da mutanen wajan sai aka fara bani sound ina dagawa to har muka fara zuwa aiki to A haka mutane suka sanni
Har aka fara kirani Aiki magarya yafara bani sound ina yimasa aiki har naza ma na iyah aiki sosai
Ina Alfahari da Yusuf magarya
Da shamsu glo
Allah yasa mudace Dan Annabi s w a
Duk Masan number ta gashi 07089105163
Sannan inayiwa Arewa blog fatan Alheri Allah yatemake su
Nagode sose masoya ??