FINA FINAN DA ZASU FITO RANAR 30/6/2017.
1. MANSOOR
2. RARIYA
3. AMADIYYA
4. KANWAR DUBARUDU
5. SULTANA
6. MUNAQISA.
DARAKTOCIN FINA FINAN SUNE KAMAR HAKA:
1. ALI NUHU
2. YASEEN AUWAL
3. AMINU SAIRA
4. HASSAN GIGGS
5. ADAM A ZANGO
6. ALI GUMZAK.
JARUMAN CIKIN FINA FINAN SUNE KAMAR HAKA:
1. ALI NUHU, RAHMA SADAU, FATI WASHA DA SAURAN SU.
2. ALI NUHU, SADIQ SANI SADIQ, RAHMA SADAU, HAFSAT IDRIS, DA SAURAN SU.
3. ALI NUHU, JAMILA NAGUDU, ADAMU SANI CHIROMA, NADIYA GHANA, SADIQ SADA NIJAR, DA SAURANSU.
4. ALI NUHU, SULAIMAN BOSHO RAHMA SADAU, ADAMU SANI CHIROMA, JAMILA NAGUDU, DA SAURAN SU.
5. ALI NUHU, RAHMA SADAU, SADIQ SANI SADIQ, LAWAN AHMED. DA SAURANSU.
6. ADAM A ZANGO, NAFISA ABDULLAHI, FATI WASHA, DA SAURANSU.
Kada ku bari su wuce ku
Add Comment