Har Yanzu Yan Sanda Ba su Saki Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Ba

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shin ‘yan sanda sun saki mataimakin gwamnan jihar Kano?

Zaben gwamnan Kano

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Ankori Abdullahi Abbas Daga Shugabancin Jam’iyyar APC…

1 of 86
Gawuna

Har yanzu mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, yana hannun ‘yan sanda, kamar yadda kakakin rundunar a jihar ya tabbatarwa BBC.

‘Yan sanda sun kama Gawuna mataimakin gwamnan Kano da kuma kwamishinan kananan hukumomi Murtala Sule Garo.

Rahotanni sun ce ‘yan sanda sun kama manyan jami’an gwamnatin jihar ne bayan da suka yi kokarin tayar da rikici a Nasarawa, karamar hukumar da ta rage a kammala tattara sakamakon zaben gwamna a Kano.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: