Har Yanzu PDP Ta Kasa Bayyana Mana Yadda Ta Tafiyar Da Kudin Najeriya, Inji Buhari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, kawowa yanzu jam’iyyar adawa ta PDP ta gaza fayyace yadda tayi riko da akalar dukiyar al’ummar kasar nan tsawon shekaru 16 da ta shafe a karagar mulki.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

1 of 661

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaban kasa Buhari ya bayyana hakan ne a yau yayin karbar bakuncin shugabannin kungiyar kwadago da suka ziyarce shi har fada domin taya murna ta samun nasarar tazarce.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: